Ishaya 37:16 - Littafi Mai Tsarki16 ya ce, “Ya Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, kana kan kursiyinka, kai kaɗai ne Allah, kana mulkin dukan mulkokin duniya. Ka halicci duniya da sararin sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, zaune a tsakanin kerubobi, kai kaɗai ne Allah a kan dukan masarautan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |