Ishaya 37:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ka dai ji abin da Sarkin Assuriya ya yi wa duk ƙasar da ya yi niyyar hallakarwa. Kana tsammani za ka kuɓuta? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Tabbatacce ka ji abin da sarakunan Assuriya suka aikata ga dukan ƙasashe, suna hallaka su tas. Kai kuwa za ka tsira ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |