Ishaya 36:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya ce, “Kana tsammani magana da baki kawai ta isa ta yi aiki da gwanayen sojoji, da kuma masu ƙarfi? Wa kake tsammani zai taimake ka, har da za ka yi mini tawaye? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ka ce kana da dabara da kuma ƙarfin mayaƙa, amma kana magana banza ce kawai. Ga wa ka dogara, da kake tayar mini? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |