Ishaya 36:10 - Littafi Mai Tsarki10 Kana tsammani na tasar wa ƙasarka na kuma lalatar da ita ba tare da taimakon Ubangiji ba? Ubangiji da kansa ne ya faɗa mini in tasar wa ƙasarka in lalatar da ita.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ban da haka kuma, na zo ne in faɗa in kuma hallaka wannan ƙasa ba tare da Ubangiji ba? Ubangiji kansa ya faɗa mini in tasar wa wannan ƙasa in kuma hallaka ta.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |