Ishaya 36:1 - Littafi Mai Tsarki1 A shekara ta goma sha huɗu da Hezekiya yake sarautar Yahuza, sai Sennakerib Sarkin Assuriya ya tasar wa birane masu kagara na Yahuza, ya kame su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta goma sha huɗu ta mulkin Sarki Hezekiya, Sennakerib sarkin Assuriya ya kai wa dukan birane masu kagaran Yahuda yaƙi ya kuma kame su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |