Ishaya 34:8 - Littafi Mai Tsarki8 Wannan shi ne lokacin da Ubangiji zai kuɓutar da Sihiyona, ya kuma ɗauki fansa a kan abokan gābanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Gama Ubangiji yana da ranar ɗaukar fansa, shekarar ramuwa, don biya wa Sihiyona bukata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |