Ishaya 33:6 - Littafi Mai Tsarki6 zai kuma sa aminci cikin al'ummar. A koyaushe yakan kiyaye jama'arsa ya kuma ba su hikima da sani. Dukiyarsu mafi girma ita ce tsoron Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Zai zama tabbataccen harsashi na koyaushe, ma’ajin ceto da hikima da sani a yalwace; tsoron Ubangiji shi ne mabuɗin wannan dukiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |