Ishaya 33:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai. Muna sa zuciyarmu gare ka. Ka dinga kiyaye mu yau da gobe, ka kuma cece mu a lokatan wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya Ubangiji, ka yi mana jinƙai; muna marmarinka. Ka zama ƙarfinmu kowace safiya, cetonmu a lokacin damuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |