Ishaya 33:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'an nan za ku yi nasara, ku kuma zauna lafiya kamar kuna cikin kagara mai ƙarfi. Za ku sami abincin da za ku ci da ruwan da za ku sha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 shi ne mutumin da zai zauna a bisa, wanda mafakarsa za tă zama kagarar dutse. Za a tanada abincinsa, kuma ruwa ba zai kāsa masa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |