Ishaya 30:2 - Littafi Mai Tsarki2 Suna tafiya Masar neman taimako, ba su shawarce ni ba. Suna so Masar ta kāre su, saboda haka suka sa dogararsu ga Sarkin Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 waɗanda suka gangara zuwa Masar ba tare da sun nemi shawarata; waɗanda suke neman taimakon kāriyar Fir’auna, don neman inuwar mafakar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |