Ishaya 30:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ku jama'ar da suke zaune a Urushalima ba za ku ƙara yin kuka ba. Ubangiji mai juyayi ne, sa'ad da kuka yi kuka gare shi neman taimako, zai amsa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ya mutanen Sihiyona, waɗanda suke zama a Urushalima, ba za ku ƙara kuka ba. Zai zama mai alheri sa’ad da kuka yi kukan neman taimako! Da zarar ya ji, zai amsa muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |