Ishaya 30:18 - Littafi Mai Tsarki18 Duk da haka dai, Ubangiji yana jira ya yi muku alheri. A shirye yake ya yi muku jinƙai, domin a kullum yana aikata abin da yake daidai. Ta wurin dogara ga Ubangiji ake samun farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Duk da haka Ubangiji yana marmari ya yi muku alheri; ya tashi don yă nuna muku jinƙai. Gama Ubangiji Allah ne mai aikata gaskiya. Masu albarka ne dukanku waɗanda suke dogara gare shi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |