Ishaya 3:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ƙofofin birnin za su yi makoki, su yi kuka. Za a kamanta birnin da matar da take zaune a ƙasa tsirara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ƙofofin Sihiyona za su yi makoki su kuma yi kuka; za tă zama wofi, za tă zauna a ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |