Ishaya 28:6 - Littafi Mai Tsarki6 Zai ba da ruhun adalci ga waɗanda suke alƙalai, ƙarfin hali kuma ga waɗanda suka kori abokan gāban da suka fāɗa musu da yaƙi a ƙofofin birni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Zai zama ruhun adalci gare shi wanda yake zaune a kujerar shari’a, wurin samun ƙarfi ga waɗanda suka kori abokan gāban da suka fāɗa musu da yaƙi a ƙofofi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |