Ishaya 28:5 - Littafi Mai Tsarki5 Rana tana zuwa da Ubangiji Mai Runduna zai zama kamar rawanin furanni mai daraja ga jama'arsa da suka ragu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 A wannan rana Ubangiji Maɗaukaki zai zama rawani mai daraja kyakkyawan rawani wa mutanensa da suka ragu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |