Ishaya 28:3 - Littafi Mai Tsarki3 Za a tattake girmankan bugaggun shugabannin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Za a tattaka wannan rawani, girman kai na mashayan Efraim da ƙafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sai na ji wani mai tsarki yana magana, wani kuma mai tsarki ya tambayi wancan mai tsarki da ya yi magana, ya ce, “Sai yaushe za a tsai da abubuwan da suke a wahayin nan, wato hana yin hadayar ƙonawa ta yau da kullum, da zunubin da yake lalatarwa, da ba da wuri mai tsarki ga rundunar mutane don a tattake?”