Ishaya 28:24 - Littafi Mai Tsarki24 Manomi ba zai dinga huɗar gonakinsa har abada ba, ya yi ta shirya su domin shuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Sa’ad da manomi ya yi noma don shuki, yakan ci gaba da noma ne? Yakan ci gaba da sara yana yin kunyoyi a ƙasa ne? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |