Ishaya 28:14 - Littafi Mai Tsarki14 Yanzu fa ku mutane masu girmankai, da kuke mulki a nan a Urushalima a kan wannan jama'a, ku saurara ga abin da Ubangiji yake faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka ku saurari maganar Ubangiji, ku masu ba’a ku da kuke mulkin wannan mutane a Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |