Ishaya 27:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ubangiji ya hukunta jama'arsa da ya sa aka kai su baƙuwar ƙasa. Ya sa iskar gabas mai ƙarfin gaske ta tafi da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ta wurin yaƙi da zaman bauta ka hukunta shi, da tsananin tsawa kuma ka kore shi, kamar a ranar da iskar gabas ta hura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |