Ishaya 27:6 - Littafi Mai Tsarki6 A wannan rana jama'ar Isra'ila, zuriyar Yakubu, za su yi saiwa kamar itace, za su yi toho, su yi fure. 'Ya'yan da suka yi za su cika duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 A kwanaki masu zuwa Yaƙub zai yi saiwa, Isra’ila zai yi toho ya kuma yi fure ya cika dukan duniya da ’ya’ya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |