Ishaya 27:3 - Littafi Mai Tsarki3 ya ce, “Ina tsaronta ina yi mata banruwa kowane lokaci, ina tsaronta dare da rana, don kada a yi mata ɓarna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ni, Ubangiji na lura da ita; na yi ta yin mata banruwa. Na yi tsaronta dare da rana don kada wani yă yi mata ɓarna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |