2 A wannan rana Ubangiji zai yi magana a kan kyakkyawar gonar inabinsa,
2 A wannan rana, “Ku rera game da gonar inabi mai ba da ’ya’ya ku ce
Na dasa ka kamar zaɓaɓɓiyar kurangar inabi, zaɓaɓɓen iri mafi kyau. Ta yaya ka lalace haka ka zama rassan kurangar inabi ta jeji, Waɗanda ba zan yarda da su ba?
Sai Isra'ilawa suka raira waƙa, suka ce, “Rijiya, ki ɓuɓɓugo da ruwa Mu kuwa za mu raira waƙa mu gaishe ta!