Ishaya 27:12 - Littafi Mai Tsarki12 A wannan rana Ubangiji kansa zai hukunta jama'arsa, Isra'ila, daga wannan iyakar ƙasa zuwa waccan, tun daga Yufiretis har zuwa iyakar Masar. Zai raba tsakanin nagari da mugu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 A wannan rana Ubangiji zai tankaɗe daga Yuferites mai gudu zuwa Rafin Masar, ku kuma, ya Isra’ilawa, za a tattara ku ɗaya-ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |