Ishaya 27:10 - Littafi Mai Tsarki10 Birni mai garu ya zama kufai. An bar shi kamar jejin da ba kowa ciki. Ya zama wurin kiwon shanu, inda za su huta su yi kiwo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Birni mai katanga ya zama kufai, yasasshen mazauni, an yashe shi kamar hamada; a can ’yan maruƙa suke kiwo, a can suke kwance; sun kakkaɓe rassanta ƙaf. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |