Ishaya 26:8 - Littafi Mai Tsarki8 Muna bin nufinka, muna sa zuciya gare ka. Kai kaɗai ne bukatarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 I, Ubangiji, cikin tafiya a hanyar dokokinka, muna sa zuciya gare ka; sunanka da tunani a kanka su ne marmarin zukatanmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |