Ishaya 26:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ku dogara ga Ubangiji har abada. Zai kiyaye mu kullayaumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ku dogara ga Ubangiji, gama shi Ubangiji, ne madawwamin Dutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Nebukadnezzar ya ce, “Yabo ya tabbata ga Allah na Shadrak, da Meshak, da Abed-nego, wanda ya aiko da mala'ikansa, ya ceci bayinsa masu dogara gare shi, waɗanda kuma ba su yarda su bi umarnin sarki ba, amma suka gwammace a ƙone su maimakon su bauta wa gunki, ko su yi masa sujada, sai dai ga Allahnsu kaɗai.