Ishaya 26:18 - Littafi Mai Tsarki18 Muna shan azaba da wahala, Amma ba abin da muka haifa. Ba mu ciwo wa ƙasarmu nasara ba, Ba abin da muka kammala! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Muna da ciki, mun yi ta murɗewa saboda zafi, amma mun haifi iska. Ba mu kawo ceto ga duniya ba; ba mu haifi mutanen duniya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Amma jama'a suka ce wa Saul, “Jonatan da ya yiwo babbar nasara domin Isra'ila, a ce za a kashe shi? Kai, a'a! Mun yi alkawari ga Ubangiji mai rai, Jonatan ba zai yi hasarar ko gashi guda daga kansa ba. Abin da ya yi a yau, da taimakon Allah ne ya yi.” Da haka mutane suka ceci Jonatan, har ba a kashe shi ba.