Ishaya 26:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ya Ubangiji Allahnmu, waɗansu sun mallake mu, Amma kai kaɗai ne Ubangijinmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ya Ubangiji, Allahnmu, waɗansu iyayengiji ban da kai sun yi mulki a kanmu, amma sunanka kaɗai muka girmama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |