Ishaya 26:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ko da yake kana yi wa mugaye alheri, Duk da haka ba su taɓa koyon abin da yake na kirki ba. Har a nan ma, a ƙasar adalai, Suna ta aikata kuskure, Sun ƙi ganin girmanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ko da yake akan nuna wa mugaye alheri, ba sa koyi adalci; har ma a ƙasar masu aikata gaskiya sukan ci gaba da aikata mugunta ba sa ganin girmar darajar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |