Ishaya 25:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ubangiji zai hallaka mutuwa har abada! Zai share hawaye daga idanun kowane mutum, ya kawar da kunyar da jama'arsa suke sha a duniya duka. Ubangiji ne da kansa ya faɗa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 zai haɗiye mutuwa har abada. Ubangiji Mai Iko Duka zai share hawaye daga dukan fuskoki; zai kawar da kunyar mutanensa daga dukan duniya. Ubangiji ne ya faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |