Ishaya 25:5 - Littafi Mai Tsarki5 Kamar fari a ƙeƙasasshiyar ƙasa. Amma kai, ya Ubangiji, ka rufe bakin abokan gābanmu, Ka sa hayaniyar mugaye ta yi tsit, Kamar yadda girgije yake sanyaya zafin rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 kuma kamar zafin hamada. Ka kwantar da hayaniyar baƙi; kamar yadda inuwar girgije kan rage zafin rana, haka ake kwantar da waƙar mugaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |