Ishaya 25:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ubangiji zai kiyaye Dutsen Sihiyona, amma za a tattake jama'ar Mowab a ƙasa, kamar yadda ake tattake tattaka cikin taki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Hannun Ubangiji zai zauna a kan wannan dutse; amma za a tattake Mowab a ƙarƙashinsa kamar yadda ake tattaka kara a cikin taki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |