Ishaya 25:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ya Ubangiji, kai ne Allahna, Zan ɗaukaka ka, in yabi sunanka. Ka aikata al'amura masu banmamaki, Ka tafiyar da su da aminci, Wato bisa ga shirin da ka yi tuntuni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ya Ubangiji, kai ne Allahna; zan ɗaukaka ka in kuma yabi sunanka, gama cikin cikakken aminci ka yi abubuwa masu banmamaki, abubuwan da aka shirya tun da. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |