Ishaya 24:4 - Littafi Mai Tsarki4 Duniya za ta bushe ta ƙeƙashe, duniya duka za ta raunana, duniya da sararin sama za su ruɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Duniya ta bushe ta kuma yanƙwane, duniya tana shan azaba ta kuma raunana, masu daraja na duniya suna shan azaba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |