Ishaya 24:20 - Littafi Mai Tsarki20 Duniya kanta za ta yi tangaɗi kamar mashayi, ta yi ta yin lau kamar rumfa a lokacin hadiri. Nauyin zunuban duniya ya rinjaye ta har ƙasa, za ta fāɗi, ba za ta ƙara tashi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Duniya tana tangaɗi kamar mashayi, tana lilo kamar rumfa a cikin iska; laifin tayarwarta ya yi nauyi sosai har ta fāɗi ba kuwa za tă ƙara tashi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |