Ishaya 24:13 - Littafi Mai Tsarki13 Wannan shi ne abin da zai sami kowace al'umma ko'ina a duniya. Zai zama kamar ƙarshen kaka sa'ad da aka karkaɗe zaitun daga kowane itace, aka kuma gama tsinke 'ya'yan inabi daga kurangar inabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Haka zai zama a duniya da kuma a cikin al’ummai, kamar sa’ad da akan karkaɗe itacen zaitun, ko kuma kamar sa’ad da ake barin kala bayan an girbe inabi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |