Ishaya 23:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ya yiwu kuwa a ce wannan Taya ce birnin farin ciki, wadda aka kafa ta tuntuni? Wannan kuwa ita ce birnin da yake aikawa da mutane hayin teku su kafa nahiyoyi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Wannan ce birnin murnanku, birnin nan na tun dā wadda ƙafafunta suka kai ta zama a ƙasashe masu nesa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |