Ishaya 23:17 - Littafi Mai Tsarki17 Bayan shekara saba'in ɗin, Ubangiji zai bar Taya ta koma a kan cinikinta na dā, za ta ba da kanta ijara ga dukan mulkokin duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 A ƙarshen shekaru saba’in, Ubangiji zai magance Taya. Za tă koma ga aikinta na karuwanci za tă kuma yi kasuwancinta da dukan mulkokin duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |