Ishaya 23:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Ɗauki garayarki, kewaya cikin gari, Ayya, an manta da karuwa! Yi kiɗa, sāke raira waƙoƙinki, Don ki komo da masoyanki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 “Ɗauki garaya, ki ratsa birni, Ya ke karuwar da aka manta da ita; kaɗa garaya da kyau, ki rera waƙoƙi masu yawa, saboda a tuna da ke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |