Ishaya 22:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ni dai ƙyale ni kurum, in yi ta kuka mai zafi. Kada ka yi ƙoƙarin ta'azantar da ni, saboda yawancin mutanena sun mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka na ce, “Ƙyale ni kurum; bari in yi kuka mai zafi. Kada ka yi ƙoƙarin ta’azantar da ni a kan hallakar mutanena.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |