Ishaya 22:3 - Littafi Mai Tsarki3 Dukan shugabanninku sun gudu, an kuwa kama su tun kafin su harba ko kibiya ɗaya. Dukanku da aka iske tare, aka kama ku, ko da yake kuka gudu da nisa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Dukan shugabanninki sun gudu gaba ɗaya; an kama su ba tare da an yi amfani da baka ba. Dukanku da aka kama an kwashe ku ɗaurarru gaba ɗaya, kun gudu tun abokin gāba yana da nisa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |