Ishaya 22:24 - Littafi Mai Tsarki24 “Amma dukan 'yan'uwansa da masu dogara gare shi za su zama nawaya a gare shi. Za su rataya gare shi kamar tukwane da ƙoren da aka sa a ragaya! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Dukan ɗaukakar iyalinsa za tă rataya a kansa daga ’ya’yansa da zuriyarsa har zuwa dukan ƙananan kayan aikinsa, wato, daga kwanoni har zuwa tuluna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |