Ishaya 22:18 - Littafi Mai Tsarki18 Zai dunƙule ka kamar ƙwallo ya jefa ka a cikin ƙasar da ta fi girma. A can za ka mutu a kusa da karusan da kake fāriya da su. Abin kunya kake a gidan maigidanka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Zai dunƙule ka kamar ƙwallo ya jefa ka a cikin ƙasa mai girma. A can za ka mutu a can kuma kekunan yaƙinka masu daraja za su kasance, abin kunya kake ga gidan maigidanka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |