Ishaya 22:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ubangiji Mai Runduna ya ce mini, “Ko kusa ba za a gafarta musu wannan mugunta ba muddin ransu. Ni, Ubangiji Mai Runduna na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ubangiji Maɗaukaki ya bayyana wannan a kunnena cewa, “Har ranar mutuwarka ba za a yi kafarar wannan zunubi ba,” in ji mai girma Ubangiji Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |