Ishaya 22:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ubangiji Mai Runduna yana kiranku ku yi kuka, ku yi makoki, ku aske kawunanku, ku sa tsummoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki ya kira ku a wannan rana don ku yi kuka ku yi ihu, don ku aske gashinku ku kuma sa tsummoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |