Ishaya 21:15 - Littafi Mai Tsarki15 Mutane suna gudu don su tsere wa takuban da za su kashe su, da bakkunan da za su harbe su, su kuma tsere wa dukan hatsarorin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sun gudu daga takobi, daga takobin da aka janye, daga bakan da aka tanƙware da kuma daga zafin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |