Ishaya 20:1 - Littafi Mai Tsarki1 Bisa ga umarnin Sargon, Sarkin Assuriya, sai sarkin yaƙin Assuriya ya fāɗa wa Ashdod, birnin Filistiyawa, da yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekarar da babban shugaban yaƙin da Sargon sarkin Assuriya ya aika, ya zo Ashdod ya kuma fāɗa mata ya kuma ci ta da yaƙi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |