Ishaya 2:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ƙasarsu tana cike da azurfa da zinariya, dukiyarsu kuma ba iyaka. Ƙasarsu tana cike da dawakai, karusansu kuma ba iyaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙasarsu ta cika da azurfa da zinariya; dukiyarsu kuma ba iyaka. Ƙasarsu ta cika da dawakai; kekunan yaƙinsu kuma ba iyaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |