Ishaya 2:17 - Littafi Mai Tsarki17 Girmankan ɗan adam zai ƙare, za a hallakar da fāriyar ɗan adam, Ubangiji ne kaɗai za a ɗaukaka sa'ad da wannan rana ta yi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Za a jawo mai girman kai ƙasa a kuma ƙasƙantar da mai ɗaga kai; Ubangiji kaɗai za a ɗaukaka a wannan rana, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |