Ishaya 2:16 - Littafi Mai Tsarki16 Zai nutsar da jiragen ruwa mafi girma mafi kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 domin kowane jirgin ruwan kasuwanci da kuma jirgi mafi girma mafi kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
su kuwa sani ni ne wanda yake hukunta musu. “Amma zan bar waɗansu, in aika da su ga al'ummai da manisantan ƙasashe inda ba a ji labarin sunan da na yi ba, ba a kuwa ga girmana da ikona ba, wato zuwa Tarshish, da Libiya, da Lidiya, duk da gwanayen maharbanta, Rosh da Tubal, da kuma Helas. Za su ba da labarin girmana ga waɗannan al'ummai.